Abdullahi dan Mas'oud R.A ya ce:Allah ya duba zuciyar bayinsa gaba daya,sai yasamu zuciyar Muhammad S.A.W itace tafi kowace zuciya alkhairi cikin bayinsa,sai yazabeshi yakuma aikoshi dasakonsa,sannan Allah yakara duba zuciyoyin bayinsa ,sai yasamu zukatan sahabban manzon Allah sune mafi alkhairi fiye dasauran zukatan bayinsa,sai yasanyasu suka zama wakilan manzon Allah S.A.W,sunayin yaki don addinin Allah yadaukaka.duk abunda suka fahimta yanada dakyau amuslunci to maikyaune har swajen Allah,kuma duk abunda sukece mummunane bashidakyau amusulunci to mummunane har awajen Allah.
0 comments:
Post a Comment