Ansamu Hadeethi daga Abi Musa R.A yace:babu wani abu dazai shige mana duhu (sahabbai Manzon Allah)danganeda wani hadeethi,muje wajen Aisha R.A mutambayeta face sai munsamu ilimi awajenta.
Tirmizi(3880)
Abun Lura:duk yadda sahabbai sukeda ilimi amma suna samun abundance yake rikitar dasu na addini,amma idan suka tambayi Aisha R.A saita warware masu matsalar dasuke neman karin bayani akanta
0 comments:
Post a Comment