Monday, January 28, 2019

DUNIYA BUDURWAR WAWA

Wai memutane suka dauki rayuwar duniyane?ko akwai masu tunanin suzo kenan babu mutuwa?
Ko kuwa suna tunanin idan anmutu babu hisabine?.
 Ya kamata mushiga hankalinmu musan abunda muke,musan menene hikimar Allah cikin halittamu awannan duniyar.
Muzama masu ;
Tsoron Allah,
Gaskiya,
Rikon amana,
Cika alkawari
Adalci da
Mutunta junanmu

0 comments:

Post a Comment