Allah Ta'ala ya fada acikin suratul ahzab ayata 23,cewa lallai acikin muminai akwai wa'yansu mazajenda suka gaskata alkawarin dasukayima Allah,daga cikinsu akwai Wanda yabiya bukatarsa(yacimmayacimma(burinsa akan aikin add in I)daga cikincikinsu akwai wa'yanda sukejiran lokacin dazasu cika nasu alkawarin,amma tabbas basu canza/warware alkawarinsu da Allahba.
Mu'awuya Dan Abi Sufyaan R.A have:manzon Allah S.A.W ya kalli Dalha dan Ubaidullah R.A sai manzon Allah yace:wannan yana cikin Wanda suka cika burinsu acikin musulunci.
Allahu Akbar sahabi kenan kuma Dandan Dan aljannah
0 comments:
Post a Comment