عن أبي هريرة أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: كل أمتي يدخلون الجنة،إلامن أبى.قالوا:ومن يأبى؟قال:من أطاعني دخل الجنة،ومن عصاني فقد أبى.
رواه اليخاري
Ansamu hadeethi daga Abi Huraira R.A,Manzon Allah S.A.W yace dukkan al'ummata Zasushiga aljannah sai Wanda yaki,sahabbai suka tambayi manzon Allah waye zaiki shiga aljannah?sai yace:duk wanda yayimani biyayya zaishiga aljannah wanda kuma yasabani shine yaki shiga aljannah.
Imamul Bukhari yafitarda hadeethin
0 comments:
Post a Comment