Saturday, January 19, 2019

FALALAR SAHABBAN MANZON ALLAH

RASHIN SANI YAFI DARE.......
Hadeethi ya tabbata daga manzon tsira Muhammad S.A.W have:Sahabbai babu maisonsu sai mumini,kuma babu mai kinsu sai munafiki,Duk Wanda yasosu Allah zaisoshi wanda yakisu Allah zaiyi fushi dashi(Allah zai kishi.
   Sahih Bukhari(2652)
Shiyasa magabata dasukazo bayansu sukayi yabo akansu.Imam Ahmad ya ruwaito daga masrooq cewa;lallai son Abubakar R.A da Umar R.A dasanin falalarsu yana daga sunnar manzo S.A.W.

0 comments:

Post a Comment