Duk lokacin dakaga wani mutum yana fangima,bai san inda duniya takeba dangane da addininsa na musulunci,to lallai sai atausaya masa,saboda alamune dake nuna babu alkhairi ataredashi.Domin duk wanda bai fahimci addiniba zaiyita rayuwarsa cikin rudani da tsanantama kansa abunda addini bai dora masaba.
Imamu Muslim ya ruwaito hadeethi,daga Mu'awiya R.A have:annabi S.A.W yace:duk wanda Allah kenufinsa da'alkhairi sai yafahintar dashi add in I(musulunci akan sunnar manzon Allah S.A.W).
Yaa Allah kaqara fahimtar damu addininka kamar yadda kakeso ayishi.Ameen
haris hamisu.facebook
0 comments:
Post a Comment