Friday, January 25, 2019

TSORON ALLAH YANA JAYO ARZIQI

Allah Ta'ala ya fada acikin littafinsa ,sura ta 65 ayata 2-3 cewa;duk Wanda yaji tsoron Allah tabbas Allah zaisa masa mafita acikin al'amuransa,kuma zai azurtashi ta'inda baya tsammani.
  Ibn Katheer yana cewa acin ma'anar wannan ayoyi:ai duk wanda yaji tsoron Allah cikin abunda ya'umurcesa ,yakuma bar aikata abun da aka haneshi(ya nisanci sabon Allah) to Allah zai warware masa dukkan matsalolinsa tahanyar ssnya masa mafita kuma zai azurtasa ta inda baya tunanin arziqi zaizo masa.
  Allah kaqara azurtamu da tsoronka azahiri da badini(afili da boys)Ameen

0 comments:

Post a Comment