سودةبنت زمعة
هي أم المؤمنين سودة بنت زمعة بن قيس القرشية،وهي أول من تزوج بها النبي بعد خديجة.
وكانت سيدة جليلة نبيلة،وكانت أولا عند السكران بن عمرو،وهاجرت معه إلى الحبشة،فأغضبت أهلها بهجرتها،ولما عادت من هجرتها توفي زوجها رحمه الله ولما توفي خلف زوجته(أي سودة) من غير ناصر،ولا عائل،فتزوجها النبي صل الله عليه وسلم،وكانت في الخامسةوالخمسين من عمرها
Saudatu diyar zam'ah dan Qais baquraishiya,itace farkon matar da manzon Allah S.A.W ya'aura bayan rasuwar Khadijah R.A.Takasance macen kirki mai halayen nagartattu.Dafarko ta auri Sukraan Dan Amru,kuma tayi hijira tareda mijinta zuwa Habasha,wanda har hakan yajayo danginta sukayi fushi da'ita akan hijirar datayi.lokacindata dawo daga hijira sai mijinta yarasu.Alokacin dayarasu sai yabar matarsa (Saudatu R.A)batada wani wanda yake taimakonta,yake kulawa da hidimominta nayauda kullum.
Ganin haka,sai annabi S.A.W ya aureta.Shiyasa dayawa daga cikin magabata tundaga Sahabbai Allah yaqara yarda dasu sukan auri mace(bazawara)don dauke mata wahalar rayuwa,domin duk bazawara tasaba agidan mijinta shiyake kulawa da ita,yake bata abinci,abunsha,sutura,sabulun wanka dana wanki harma dakudin kashewa.To dazarar tarabu damintafa sai wa'yannan abubuwa suyi mata wuya,shiya musulunci yayi albishir mai tsoka ga wanda yake taimakawa bazawara,gudun karta Shiga wata hanya don neman abunda zata rayu.
Itama Saudatu R.A saboda kwadayin zama damanzon Allah yasa tacema A'isha R.A ta bata kwanakinta(idan manzon Allah yana dakin Saudatu R.A to dakin A'isha zaice)saboda wata rana dawani abu yafaru,cema Manzon Allah tayi ina hadaka da wanda yasaukar maka da littafi karka sakeni,saboda tsufana banida buqatar namiji yanzu,sai dai in a so atasheni ranar qiyama cikin matanka,sai manzon Allah yadawo da Saudatu R.A.
khalifancinA'isha R.A takecewa babu macen danikeso kamar Saudatu R.A.ta rasu alokacin khalifancin Umar R.A.
0 comments:
Post a Comment