Tuesday, February 5, 2019

MENENE MATSAYIN MASU KAFIRTA SAHABBAI?

Ko shakka babu duk duk wanda yajefa kansa cikin layin masu zagi dacin mutuncin sahabban Manson Allah S.A.W to wannan Iran kana neman halakakke to ka saamu.
 Saboda duk mai aibatasu,to tabbas yana qaryata Allah kaitsaye yana kuma qaryata manzon Allah S.A.W.,Allah ya tabbatarda ya yarda dasu kuma suma sun yarda da Allah
قال الله في تعالى:لقد رضي والله عن المهاجرين والأنصار والذين التبعواهم بإحسان.....
Haqiqa Allah ya yarda da muhaajirun(mutanen makka) da ansaar(mutanen madina) da wa'yanda sukabisu dakyautatawa.
Shin muhajirun da ansaar suwa Allah yake nufi?
Ko kuwa da wa'yansu mutanen damuke rayuwa dasu sune muhajirun da Ansaar?
Ko kuwa masu zagin A'isha R.A su ake nufi?
Kai !!!mai zagin sahabbai idan kana neman rahamar Allah to ka bi dokokinsa kayarda da nagartar sahabbai.
  Anya son da kakewa manzon Allah S.A.W nagasskiya ne?
Anya ba manzon Allah kake zagiba?
Domin duk idan kanaso kagane mutum nakirkine ko nabanza to kabinciki suwaye abokansa.
Watarana manzon Allah S.A.W ya hau dutsen uhud tareda wasu sahabbansa ,ga abun dayafaru:
عن أنس رضي الله عنه قال:صعد النبي صل الله عليه وسلم أحدا،ومعه أبو بكر وعمر  وعثمان،فرجف وقال:اسكن أحد فليس عليك إلا نبي  وصديق وشهيدان.
صحيح البخاري)٣٦٩٩)
Anas R.A yace:manzon Allah ya hau saman dutsen uhud a watarana,atare dashi saman dutsen akwai Abubakar siddeeq R.A,da Umar R.A,da Uthman R.A,sai dutsen yayi motsi kamar zai fado dasu sai Manzon Allah yace kai uhud kanatsu ha wa'yansu mutane bane asamanka illa Annabin Allah,Siddeeq dakuma Shaheedai guda biyu.
Sahihul Bukharin(3699)
 Haba mai zagin sahabbai ina hankalinka yake ina wayonkawayonka?Tunda har dutsi ana sanar dashi matsayi da darajar wa'yanda suke samanshi.kuma yashiga hankqlinsa,amma kai dutse ya fika hankali kenan?
Allah yaqara datar damu Allah yahadamu da sahabbai manzon Allah acikin Aljannah

0 comments:

Post a Comment