Allah Ta'ala ya aiko annabi Muhammad S.A.W dasaqon yadda yakeson abauta masa(Allah).shiyasa Allah yaqalubalanci masu riyawa cewa suna son Allah amma bazasubi manzon Allah ba;Allah yana fada acikin Al'Imran :
قل إنكنتم تحبون الله فاتبعوني يحببكم الله ويغفر لكم ذنوابكم والله غفوارالرحيم
Ma'ana:indai hardagaske kuke kuna son Allah toh kubini(manzon Allah),sai Allah yasoku,kuma zai gaafartaa muku zunubanku,lallai Allah mai gafarane kuma maijin qai.
Kuma Hadeethi ya tabbata daga Mansonmanzon Allah S.A.W,
قال رسول الله صل الله عليه وسلم:ما بعث الله نبي إلا كان حقا عليه أن يدل أمةه على خير ما يعلمه لهم.
رواه مسلم
Manzon Allah S.A.W have:babu wani annabi da Allah zai aiko faace ya zama haqqine akansa ya nunama mutanensa duk wani alkhairi,awata ruyawar da kuma duk wani sharri.
Shiyasa wani babban sahabi (Huzaifa ibn Yamaan R.A) yakecewa:
Duk wata ibaada da sahabban manzon Allah basuyitaba ,toh kada kuyita,domin su'yan farko basubarma naqarshe wani abun cewaba dangane da add inaddini faace saidasukayi magana akai.
Saboda haka soyayyar manzon Allah bakawai furuci bane da baki,a'a yimasa biyayya shine haqeeqanin ssonsa.wani mai hikima yana cewa:
لو كان حبك صادقا لأطعته إنالمحب لمن يحب مطيع
Ma'ana :Da'ace son da kakewa manzon Allah nagaskiyane da kaayi masa biyayya domin maso ysnayima abun dayakeso biyayya.
Allah yafaafarta mana laifukanmu yacire mana son saaba masa,Ameen
0 comments:
Post a Comment