• This is Slide 1 Title

    This is slide 1 description. Go to Edit HTML and replace these sentences with your own words.

  • This is Slide 2 Title

    This is slide 2 description. Go to Edit HTML and replace these sentences with your own words.

  • This is Slide 3 Title

    This is slide 3 description. Go to Edit HTML and replace these sentences with your own words.

Thursday, January 31, 2019

ALLAH KADAI AKE ROQO

A 'aqeeda ta musulunci da aka aiko manzon Allah S.A.W dashi,Allah kadai ake roqo.Akwai dayawa daga cikin masu kiran Kansu musulmai ,amma suna roqon wani wanda ba Allah ba,daga cikin annabawa,mala'iku,waliyai(masu rai dama wanda suka mutu) sai kaji ana kiran waniwani wanda ba Allah akan yabiya wata buqata wanda Allah kadai yakebanta dawannan aikin,kamar roqon;
Haihuwa,
Arziqi,
Ilimi,
Lafiya,
Matsayi,
Aljannah,
Yaye damuwa,
Kawo kasuwa,
Agajin da Allah kadai ke iyawa.
Lallai duk mai roqon wani wanda ba Allah ba daya daga cikin wa'yannan ko dukaduka,to tabbas yana cikin masu shirka,dalilin fadar Allah Ta'ala:
Kada kuroqi wanda ba Allah ba,wanda bazai iya amfanarkaba kuma bazai iya cutar dakaiba,Idan kuwa harka aikata haka(karoqi wanin Allah),to tabbas kana cikin azzalumai(mushrikai-kafirai) "Yunus ayata 106".
 Kuma manzon Allah S.A.W have: addu'a ibadace(bautace).kamar sallah ce,baya halatta ayima wani Sallah danufin yabada sakamakonta idan ba Allah ba,koda kuwa manzon Allah be.
   Sai dai;akwai taimako na dabi'a wanda abokin halitta dan uwanka zai iya yimaka,wannan basu ake nufiba.
Allah yadatar damu,yajiqanmu,yagafartaa mana laifukanmu yakuma kame hannayenmu yahanamu saba masa.Ameen

Wednesday, January 30, 2019

NAGABA YAYI GABA

Allah Ta'ala ya fada acikin suratul ahzab ayata 23,cewa lallai acikin muminai akwai wa'yansu mazajenda suka gaskata alkawarin dasukayima Allah,daga cikinsu akwai Wanda yabiya bukatarsa(yacimmayacimma(burinsa akan aikin add in I)daga cikincikinsu akwai wa'yanda sukejiran lokacin dazasu cika nasu alkawarin,amma tabbas basu canza/warware alkawarinsu da Allahba.
   Mu'awuya Dan Abi Sufyaan R.A have:manzon Allah S.A.W ya kalli Dalha dan Ubaidullah R.A sai manzon Allah yace:wannan yana cikin Wanda suka cika burinsu acikin musulunci.
Allahu Akbar sahabi kenan kuma Dandan Dan aljannah

MALAMAR AL'UMMA

Ansamu Hadeethi daga Abi Musa R.A yace:babu wani abu dazai shige mana duhu (sahabbai Manzon Allah)danganeda wani hadeethi,muje wajen Aisha R.A mutambayeta face sai munsamu ilimi awajenta.
Tirmizi(3880)
Abun Lura:duk yadda sahabbai sukeda ilimi amma suna samun abundance yake rikitar dasu na addini,amma idan suka tambayi Aisha R.A saita warware masu matsalar dasuke neman karin bayani akanta

Monday, January 28, 2019

DUNIYA BUDURWAR WAWA

Wai memutane suka dauki rayuwar duniyane?ko akwai masu tunanin suzo kenan babu mutuwa?
Ko kuwa suna tunanin idan anmutu babu hisabine?.
 Ya kamata mushiga hankalinmu musan abunda muke,musan menene hikimar Allah cikin halittamu awannan duniyar.
Muzama masu ;
Tsoron Allah,
Gaskiya,
Rikon amana,
Cika alkawari
Adalci da
Mutunta junanmu

Sunday, January 27, 2019

AL-ISLAM

Who ever introduces a bid'ah in slam and claimed it to be good thing,is no doubt claiming by his actions that Prophet Muhammad S.A.W betrayed the massage given to him by Allah S.W.T
  That is why Imam Malik Ibn Anas emphasized,that any thing which was found not to be the religion at the time of messenger and his companions,is never going to be a religion today.
May Allah continue to guide us through the right path.Ameen

Wa Allah yake fahimtarwa addini?

Duk lokacin dakaga wani mutum yana fangima,bai san inda duniya takeba dangane da addininsa na musulunci,to lallai sai atausaya masa,saboda alamune dake nuna babu alkhairi ataredashi.Domin duk wanda bai fahimci addiniba zaiyita rayuwarsa cikin rudani da tsanantama kansa abunda addini bai dora masaba.
 Imamu Muslim ya ruwaito hadeethi,daga Mu'awiya R.A have:annabi S.A.W yace:duk wanda Allah kenufinsa da'alkhairi sai yafahintar dashi add in I(musulunci akan sunnar manzon Allah S.A.W).
   Yaa Allah kaqara fahimtar damu addininka kamar yadda kakeso ayishi.Ameen
haris hamisu.facebook

Friday, January 25, 2019

MEZAI SHIGAR DAMUTUM ALJANNAH?

عن أبي هريرة أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: كل أمتي يدخلون الجنة،إلامن أبى.قالوا:ومن يأبى؟قال:من أطاعني دخل الجنة،ومن عصاني فقد أبى.
رواه اليخاري
Ansamu hadeethi daga Abi Huraira R.A,Manzon Allah S.A.W yace dukkan al'ummata Zasushiga aljannah sai Wanda yaki,sahabbai suka tambayi manzon Allah waye zaiki shiga aljannah?sai yace:duk wanda yayimani biyayya zaishiga aljannah wanda kuma yasabani shine yaki shiga aljannah.
Imamul Bukhari yafitarda hadeethin

Salatin Annabi S.A.W

Abi Hurairah R.A ya ruwaito hadeethi daga annabi S.A.W,cewa manzon Allah S.A.W ya ce duk wanda yayimani salati days(1),Allah zaiyi masa salati goma(10).
Muslim yaruwaito wannan hadeethin

TSORON ALLAH YANA JAYO ARZIQI

Allah Ta'ala ya fada acikin littafinsa ,sura ta 65 ayata 2-3 cewa;duk Wanda yaji tsoron Allah tabbas Allah zaisa masa mafita acikin al'amuransa,kuma zai azurtashi ta'inda baya tsammani.
  Ibn Katheer yana cewa acin ma'anar wannan ayoyi:ai duk wanda yaji tsoron Allah cikin abunda ya'umurcesa ,yakuma bar aikata abun da aka haneshi(ya nisanci sabon Allah) to Allah zai warware masa dukkan matsalolinsa tahanyar ssnya masa mafita kuma zai azurtasa ta inda baya tunanin arziqi zaizo masa.
  Allah kaqara azurtamu da tsoronka azahiri da badini(afili da boys)Ameen

الخير

جماع الخير كله في تقو الله واعتزال أشرار الناس،ومن التقوى النظر في المكاس
Tsoron Allah shike jayo duk wani alkhairi,sai mutanen banza kuma yana daga  cikin tsoron Allah mutum ya dunga lurada ina yake samun kudin dayake hidimar yaudakullum.
Domin Allah baya karbar addu'ar maicin haram(ibada)

Wednesday, January 23, 2019

ماهو القرآن؟

هو كلام الله المعجز،المنزل على خاتمالأنبياء و الرسلين،بواسطة للأمين جبريل عليه السلام
Alqur'ani maganar Ally
ah ne kuma mu'ujiza,da akasaukarga cikamakin annabawa da manzonnin Allah,tahanyar amintaccen Allah mala'ika Jubreelu A.S

Tuesday, January 22, 2019

KO KASAN WAYE DAN WAHALA?

Duk maineman dan wahala,dan asara idan kasamu mai zakin sahabban manzon Allah to shine karshen wahalalle.saboda Ya karyata Allah,ya karyata manzon Allah.kuma duk Wanda yakaryata Allah damanzondamanzonsa,to wannan yatanadi wajen zamansa acikin wuta.
Mai zagin sahabbai kayi asara .da madai zaka tuba da kataimaki kanka.

Monday, January 21, 2019

ZA BABBUN ALLAH

Abdullahi dan Mas'oud R.A ya ce:Allah ya duba zuciyar bayinsa gaba daya,sai yasamu zuciyar Muhammad S.A.W itace tafi kowace zuciya alkhairi cikin bayinsa,sai yazabeshi yakuma aikoshi dasakonsa,sannan Allah yakara duba zuciyoyin bayinsa ,sai yasamu zukatan sahabban manzon Allah sune mafi alkhairi fiye dasauran zukatan bayinsa,sai yasanyasu suka zama wakilan manzon Allah S.A.W,sunayin yaki don addinin Allah yadaukaka.duk abunda suka fahimta yanada dakyau amuslunci to maikyaune har swajen Allah,kuma duk abunda sukece mummunane bashidakyau amusulunci to mummunane har awajen Allah.

Sunday, January 20, 2019

Falalar sahabbai

Manzon Allah S.A.W yace:Allah ya zabeni,kuma sai yazaba mani abokai,yasa su sune waziraina(wakilai),mataimaka na kuma sune surukaina,duk wanda yazagesu Allah yatsine mass,mala'ikuma sun tsine masa da dukkan mutane baki daya.Allah bazai karbi  aikinsaba aranar alkiyama nafarilla kona nafila.
Allah kaqara mana son sahabban manzon Allah,kaqara yarda dasu.
harishamisu.facebook

Saturday, January 19, 2019

FALALAR SAHABBAN MANZON ALLAH

RASHIN SANI YAFI DARE.......
Hadeethi ya tabbata daga manzon tsira Muhammad S.A.W have:Sahabbai babu maisonsu sai mumini,kuma babu mai kinsu sai munafiki,Duk Wanda yasosu Allah zaisoshi wanda yakisu Allah zaiyi fushi dashi(Allah zai kishi.
   Sahih Bukhari(2652)
Shiyasa magabata dasukazo bayansu sukayi yabo akansu.Imam Ahmad ya ruwaito daga masrooq cewa;lallai son Abubakar R.A da Umar R.A dasanin falalarsu yana daga sunnar manzo S.A.W.

Friday, January 18, 2019

BA TAREDA SAHABBAIBA KAI BA MUSULMI BANE

Meyasa wa'yansu dake jingina kansuda musulunci suke aibata sahabban manzon Allah S.A.W?
Ko shakka babu duk Wanda kaga yana zagi tareda kafirta sahabbai to dayan biyu:
1-Ko dai daman can ba musulmi bane.
2-Ko kuma manzon Allah sukesonsu karyata.(saboda idan kanason sanin halin mutum saika biciki suwaye abokanshi)

Thursday, January 17, 2019

KUNGAMA DA DUNIYA LAFIYA

Sune:
Abokansa
Surikansa,
Matayensa duk acikinsu suke
Sune sojojinsa nayaki
Sune mamun dakeyin sallah abayansa
DuneSune abokan shawararsa
Sune yayima bushara da aljannah daidaikunsu dakuma gaba dayansu.
Matashiyar fadakarwarmu kenan,ko akwai Wanda yazo bayansu dayafisu?

Tuesday, January 15, 2019

SUWAYE SAHABBAN MANZON ALLAH?

Kafin incekomai duk mumini nagaskiya dayayi imanida Allah yatabbatarda nagartarda nagartarsu